Labarai

Sautin Murya : Wani Matashi Ya Auri Wata Budurwa Da Mutane Ke Gudun Auren Ta a Garin Bauchi

A ina wannan ango ya haɗu da wannan amarya da halittar ta ta sauya haka? Me ya ja hankalin shi a gare ta? Wane ƙalubale ya fuskanta kamin Auren ya tabbata? Tsawon wane lokaci su ka shafe tare? Aikin meye wannan angon amaryar ya ke yi? Waɗannan dama sauran amsoshin tambayoyin da ke yawo a zukatan mutane da yawa, Ango Badaruddin da Amaryar sa, A’isha Muhammad, sun amsa mana su ɗaya bayan ɗaya.
Domin sauraron cikakken labarin da kuma hirar da tashar NAGUDU TV ta yi da ma’auratan da ƙalubalen da su ke fuskanta.
Ga faifan bidiyo nan domin sauraren wannan fira da sunkayi nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button