Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Auta Mg Boy – LabariNa ft Momee Gombe
Advertisment
Wata wakar Auta Mg boy mai wakar “baba ayi mini aure” wanda yanzu ya sake zo muku da sabuwarsa mai suna “labarina wanda ta samu haskakawar abdul m shareff da momee gombe.
Wanda zaku kalli bidiyon kai tsaye yayin da zakuyi download audio Wakar ga mai bukata.