Labarai
Ran Maza Ya Ɓace ! Tsohon Kwamishinan Ganduje muaz Magaji ya tsinewa Garba Shehu Albarka
Tsohon Kwamishinan Ayyukan Ganduje ya rubuta a shafinsa na Facebook yane tsinewa su Garba Shehu inda ya saka Hoton Mai dauke da labarin da garba ke Cewa manonan da aka kashe a Borno Basu Sami izinin Zuwa gonakinsu daga Sojojin ba Lamarin Daya fusata Kwamishinan Yace Allah ya tsine muku…yasaka mana!
Majiyarmu ta samu wannan labari daga jaridarmikiya.



![[Bidiyo] Sai da na sayar da budurci na sannan na samawa saurayina aiki](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/08/IMG_20220801_125039.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)

Wallahi wallahi wanan matsalan tsaron na arewa plan ne kuma kusani ko muna so ko bama inhar lokacin yayi sai mun mutu kuma a kwai hisabi.
Allah yasa mu cika da imani