Kannywood

Nuhu Abdullahi Zaiyi Aure Mecece Makomar Fati washa?

Dalilij yin wannan Sharhi da tashar youtube channel nayi shine wanda sunka kawo labarin wata hira da ankayi da jarumin a shekara ta 2015 inda anka tambayeshi maganar aure.
Wanda ya nuna cewa tabbas shi yanzu zai iya auren fati washa saboda irin alakar da ke tsakaninsu da ita.
Sai yanzu kwatsa anka ga hotunan aurensa da katin gayyata sun fito da cewa zai aure…
 
 
Duk wani sauran sharhi zaku saurari shi a cikin wannan sauran murya a cikin wannan faifa na bidiyo .
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button