Hausa Hip Hop
VIDEO + AUDIO: Fresh Emir – A Yau SO2 (Ep1) – Yan Arewa
Advertisment
Mawakin hausar nan mai suna Fresh Emir wato Aku Mai Bakin Magana ya saki Season 2 (Episode 1) na wakarsa mai suna “A Yau” (Yan Arewa).
Wannan Season 2 shine ci gaban Season 1 dinda kuka sani a baya wanda ke dauke da episodes 13.
Kamar kullun Fresh Emir yanayin wannan Wakoki da Bidiyoyi don isarda sakon nuna damuwa da yanayin da mutanen kasa suke ciki musammanma na Arewacin Nigeria.
A wannan fitowar wakar ta ta’allakane akan Yan Arewa, inda ya fadi halin da mutananen arewa ke ciki kuma yayi kira ga gwamnati da yan siyasa dasu gyara su kuma ceto Arewa.
Kalli faifan bidiyon wakar daga kasa ko kuma ka danna Download Audio dan safke Audio din wakar a cikin wayarka.
Thanks
Gaskiya wakar fresh emir ba a banza bane ,
Kaskiya ne fresh emir Allah ya kara daukaka yasa kuma manya mu na arewa dama mu kanan mu fahimci gaskiya mu gyara halayen mu
Kaskiya ne fresh emir Allah ya kara daukaka yasa kuma manya mu na arewa dama mu kanan mu fahimci gaskiya mu gyara halayen mu