Labarai

Cikin Rashin Tsoro Gwamna Zulum Ya Fadi Gaskiyar Matsalar Tsaron kasar nan

 
A yau gwamna zulum yayi wani magana inda ya gabatar da lakca a cibiyar nazarin tsaro ta kasa a abuja.
Wanda ya bayyana hakan a wajen taron wanda Majiyarmu ta samu daga wani shafin Facebook mai suna “Voice of borno” ga abinda yake cewa.
Mai Girma Gwamna Zulum , yayi gargadin cewa idan har aka samu samari dubu hamsin (50,000) kadai da suka tashi ba tare da ilimi da sana’a ba, to wannan babbar barazana ce ga tsaron kasa.
Tsakani da Allah matasa miliyon nawa ne ba su da ilmi ba su da sana’a a Nigeria?
Laifin Gwamnatocin baya da suka shude ne ko kuma har da laifin wannan gwamnatin da take ci?
Nan ma Gwamna Zulum ya fadawa masu iko da Nigeria gaskiya, ya rage garesu da su samar wa matasa ayyuka da sana’a ko a dawwama cikin yanayi na barazanar tsaro
Allah Ya sauwake”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button