Hausa Hip Hop
MUSIC: Lsvee – Makiya Ft Ali Jita
Advertisment
Ina ma’abota sauraren wakokik shahararren mawakin nan na arewacin Nigeriya Lsvee mai kalabai da mamasboys ya fitar da sabuwa wakarsa mai taken “Makiya”.
Lsvee yayi wannan wakar da shahararren mawakin nan shima na nanaye Ali jita kenan wanda sunkayi wannan wakar tare mai suna ‘Makiya’.
A cikin wakar sunyi baitocin da sunka burge mutane ga kadan daga cikin.
Ko A gaban makiya ina dariya
Tunda Allah ne ya baki kariya.
Allah ya bamu da munafukai.
Dan haka dole in gyara kariya.