Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita ~ Hafsat
Ali Jita mawakin sunan yan mata ko Mata A takaice wanda yayi wa sunayen mata sosai.
Wanda yayi wa su aisha,khadiya,fatima,rahama,hauwa, zainab da dai sauransu.
Duk zaku iya samunsu wannan shafin namu.
To shine a yau yazo muku da wakar hafsat.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




