Hausa Musics
Watch Video : Hamisu Breaker x Ado Gwanja (Gidan biki)
Wannan ita ce wata wakar da sunka taba a wajen gidan biki ado Gwanja da hamisu Breaker Wanda sunka hau wakar su mai suna iye goma, iye biyar.
Wanda zaku ga yadda ankayi chasu a wannan waje.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com