Labarai
Bidiyo : Young Ustaz Yayiwa Fakhariyya Hashim Raddi Mai zafi Musulmar Sa Ta Soki Hukuncin Kisa Wanda Ya Zagi Annabi (SAW)
Wannan shine raddin young ustaz fittacen dan social media nan wanda anka dade ana jin yana magana kan duk Wanda ya shiga al’amarin addini yana masa nasiha.
Wanda a yau ya diro kan Fakhariyya Hashim wanda daman munsan dole ne wannan saurayin yayi shi.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





