Uncategorized
Bidiyo: Nan kam Ya Ɓarota ! Ku daina Zagin da Mata ke sanya Sarka a Kafa Ba Haramun Bane Amma….. ~ Young Ustaz
Advertisment
A wannan bidiyo kam Young Ustaz ya bude maganar boye ta fito fili kan mata masu sanya sarka a kafafuwansu.
Wanda yayi magana kuma akan masu sanya huden hanyi da dai sauransu duk zakuji a cikin wannan bidiyo.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com