Labarai
Bidiyo : Duniya Ina zaki Damu!! Matar Aure Ta Tona Asirin Matashin Da Ya Nemi Yi Mata Fyaɗe
Advertisment
Wannan abu da me yayi kama wlh dole Allah ya jarabcemu irin wannan bala’i da musifa da ake yi a cikin al’umma.
Aikata manyan manyan laifuka bai zamo komai ba Astagafirullah Allah mun tuba.
Ku saurari wanann matar yadda tayi bayyani tiryan tiryan.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com