Hausa Musics
MUSIC : Yamu Baba – Sambisa 3
Advertisment
Wannan itace Audio Wakar sambia ta ukku wadda ta bidiyon wannan wakar kwanakin nan yana nan zuwa nan da ba da jimawa ba.
Wanda bidiyon ta farko da ta biyu ya kayatar sosai wanda nasan yan kallo na marhabin da zuwan wannan waka.
Download, enjoy and share.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Fatan alkhairi, zamu kasance daku, domin ganin videon