Kannywood
Martanin Nazir M Ahmad Mai Ban Mamaki Kan Mutuwar Mahaifin Ali nuhu
Advertisment
A jiya dai ne anka sam labarin cewa mr nuhu poloma ya rasu wanda yayi jinsa sai jiya ne lokaci yayi.
Bayan haka an samu bayyanai da sunka nuna cewa mr nuhu ba musulmi bane shiyasa kowa ya cewa Allah ya baiwa su Ali nuhu hakuri ,amma ba’a cewa Allah ya jikansa saboda wannan addu’a musulmi akewa ita.
To sai kawai jaruma Hafsah Idris Barauniya tayi fustin a shafin ta na instagram,to fa a nan ne kawai anka ga nazir m Ahmad sarkin waka yayi kalma wanda ya baiwa duk wanda ya kula da martaninsa a fustin din mamaki.
Ga amsar nan ciki hoto da munka dauka.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Allah ya kyauta