Labarai

Bidiyo : Young Ustaz Yayi Raddi Mai Zafi Ga waɗanda Suke Baiwa Matan Aure D Sunkayi Rawa A Social Media Kariya

Wannan wani shima raddi da sananen matashin nan mai suna Young Ustaz Wanda yayi wani raddi mai zafi zuwa ga masu kariyar matan aure da sunkayi rawa a gaban Mazajensu sunkayi fustin a soshiyal midiya.
Wanda mun samu tallafin tashar Tsakar gida da na kawo muku wannan bidiyo.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA