Addini
Bidiyo : Dr Ahmad Gummi! Karya yakeyi Shima Tsoron Kada Irin Haka Ta Faru Dashi Yakeyi Akan Muqabala ~ Inji Asadus Sunnah
Assalamu alaikum Warahamatullah ina yiwa yan uwa musulmai sallama irin ta adadin musulunci wanda Sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi magana akan maganar da yayi akan muqabala akan wanda gwamnatin jahar kano ta shirya za’a yi da Abduljabar da malaman kano harda na kasar nan.
Wanda yayi asadus sunnah yace wannan abinda hausawa kancewa “zama da wane ta ishi wane tsoron Allah” ..
Wanda zaku ji yadda Sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi masa martani.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/xZbtbGEgho8