Kannywood
Zafaffan Hotunan Jaruma Rashida Lobbo da sunka Jawo cece Kuce
Advertisment
Jaruma rashido lobbo ta saki wasu zafaffan hotuna a shafinta na instagram a lokacin da tayi tafiya zuwa wata kasa.
Sai dai wasu masoyana Sunyi Allah wadai wasu kuma ta burgesu ga hotunan da kalaman wasu daga cikin mabiya shafinta.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com