Hausa Hip Hop
MUSIC : Adam A Zango – Taka Ft Phyno hausa Ft Anas fresh x Alodasky
Wannan wata waka ce mai taken arewa finest sunkayi mai suna “Taka” wanda jarumi kuma mawaki adam a zango yayi ta tallatarta a shafinsa na instagram.
Shine ya cika alkawari kamar yadda yace zasu fitar da ita a wannan wata
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



