Kannywood
Bidiyo : Bansan Dalilin Da Yasa Afakallahu Ake Karata A Kotu ba – Babban Chinedu
Advertisment
Wannan wani sabon bidiyo ne da babban chinedu yafitar bayan jiya ne wata kotu ta aikawa da Babban Chinedu sammaci.
Wanda ya kara yin wani jawabi sosai akan wannan rigimar tasu .
Ga dai Bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com