Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker – Daga Yarda
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce wanda fasihin mawakin hamisu Breaker mai suna ‘Daga Yarda’.
Hamisu Breaker mai ‘jarumar mata’ da ‘kauna ta mace’ shine a yau ma yazo da bidiyo tare da audion wakar duk Hausaloaded ta kawo muku domin nishadantarda ku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)