Labarai
Video : Subhanallahi! Kalli Bidiyon Duk Halitta Allah Kacin Kaf Babu wanda Yakai Sayyadina Aliyu Dajara ba _ Cewar Zazzaky
Advertisment
A cikin wannan bidiyo da Hausaloaded blog yakawo muku babu wanda ya kai Sayyadina Aliyu (R.A) daraja ba ko da shi mala’iku ne ko annabawa inda a ciki yake fadin ko shi jibirilu ne shi,ko Ahzarafilu ne ko mika’ilu bai kai Ali daraja ba.
Inda a nan yake kawo sunayen annabawa kamar haka:-
Ko ibrahimu ne shi ko musa ko Isah bai kai ali daraja ba.
Ko ibrahimu ne shi ko musa ko Isah bai kai ali daraja ba.
A cikin fadin sunayen Annabawa babu girmawa Ya subhanallahi.
Ga bidiyon nan kasa domin kallo kuji da kunnuwanku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)






