Uncategorized
HAJJIN BANA: Mawakan Kudancin Nijeriya Small Doctor Da Reminisce Sun Tafi Hajji (Hotuna)
Advertisment
Mawakan Turanci Na Kudancin Nijeriya Abdulkhalid Shafar Remilekun, wanda aka fi sani da Reminisce da Temitope Adekunle da aka fi sani da Small Doctor, suna daga cikin mahajjatan bana.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com