Hausa Musics

AUDIO : Nura M Inuwa _ Bin Ali

Advertisment

Assalamu alaikum warahamatullah a madadin shafin Hausaloaded blog da mabiyansa nayiwa al’ummar musulmi duniya barka da sallah da fatan kowa yayi Sallah lafiya Allah ya maimaitamuna amen.
Bayan hakan munzo muku da sabuwa wakar nura m inuwa mai suna “Bin Ali” wanda ita dai wannan waka muna ganin tana daya daga cikin wakokin sabon fim mai zuwa Wanda anka sanyawa suna “Bin Ali” wanda Ali nuhu da dansa ahamd ali nuhu zasu haskaka  a fim din.
         Download Audio Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button