Kannywood
AUDIO & VIDEO : Garzali Miko – Abun Wani sirine
Advertisment
Itama wannan waka tana daga cikin sababbin wakokin da garzali miko yayi mai suna “Abun wani sirine” wanda a gaskiya wakar itama ta kayatar sosai.
Ga Audio wakar nan
Ga link din bidiyon wakar daga channel dinsa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com