Kannywood
Masha Allah : Ali Nuhu Ya Sulhunta Fati Muh’d Da Teema Makashi
Advertisment
Alhamdulillahi a yau shafinmu na hausaloaded.com ya kawo muku labari akan sulhun da ali nuhu yayi tsakanin jarumai biyu fati Muh’d da teema makamashi akan rikicin su akan senator dino melaye.
Kudus! Muna Yaba Maka Da Wannan Yunkurin Ali Nuhu Mohammed Ya Sulhunta Teema Da Fati Allah ya kara hadin kai.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com