Uncategorized
Karanta abinda Mufti Menk yace akan Salah bayan lashe kofin Champions League
Advertisment
Shahararren malamin addinin islama dan kasar Zimbabwe, Mufti Isma’il Menk yayi magana akan tauraron dan kwallon Liverpool Mohamed Salah bayan lashe kofin Champions League da suka yi jiya.
Majiyarmu ta samu wannan dan tsokacin daga shafun hutudole Menk ya rubuta a shafinshi na Twitter cewa, Mohamed Salah yanzu zai iya zuwa yin wata sallah, Taraweeh
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



