Kannywood

Ana Wata Ga Wata ! Nabaraska Ya Maka Hadiza Gabon a kotu

Advertisment

Tauraron fina-finan Hausa, Mustafa Nabaraska ya maka abokiyar sana’arshi, Hadiza Gabon a kotu bisa zargin yi masa bara zana da rayuwa kamar yanda rahotanni suka nuna.

Shafin kannywoodexclusive ne ya wallafa wannan labari inda har ya wallafa kwafin sammacen da kotun ta aikewa Hadizar.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button