Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker – Niger Tamuce
Advertisment
Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Nijar Ma Tamuce ” wannan wakar mawakin yayiwa masoyansa na nijar ne kowa da kowa ma mawakin bai bari ba.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
? Saiku fito ga zance na nijarma tamuce
? Tunda kun samar mini rana
? Tunda kun samar mini rana
? Yau ga kasar ta nijar kidana
? Kurika ga amana dan kun kyautata zatona
? Sanadinku nagane kwai matsayi a gurina.
? Aitadi so ya sanya musaya
? Sanadinku nagane kwai matsayi a gurina.
? Aitadi so ya sanya musaya
? Halayyar nijar da akoya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





