Hausa Musics
MUSIC : Najeeb Noble – Masoyan Nura M Inuwa Na Kasa Gabon
A yau na kara zomuku da sabuwar wakar fasihin yaron nan mai hazaka da kafiya a wakarsa Wato Najeeb Noble wanda shima yana daga cikin yaron Nura m inuwa kuma yana aiki a studio dinsa shine yaron ya nuna karamchi yayiwa masoyan nura m inuwa yan kasa gabon.
Wannan waka mai suna “Masoyan Nura M Inuwa na kasa Gabon”.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


![[MUSIC] Auta MG Boy Ft. Ashiru Nagoma x Dan Auta x SS Danko – Mu Yan Arewa Ne](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/05/official_auta_mg_boy-20210522-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)