Labarai
‘Yan Jaridu Sun Tabbatar Da Sahihancin Bidiyon Ganduje
Advertisment
Jaridar Rariya ta ruwaito cewa, Kungiyar jaridar KNHA , BBC, da Premier times sun tabbatar da video da gwamna kano yake karbar na goro a hannun yan kwagila sahihi ne kuma ingancacce ne.
Sources: fb/Sarauniya
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



