Hausa Musics
MUSIC : Nazifi Asnanic ~ Wasika Zuwa Ga Baba Buhari
Advertisment
Wannan waka ta nazifi asnanic yayi ta ne zuwa ga baba buhari wanda yayi kalamai sosai akan irin yadda talakawan nan nigeria suke ciki.
Wanda yayi kira zuwa ga buhari irin yadda ake cikin talauci da rashin tsaro da rashawa.
Bugu da kari nazifi asnanic yayi kira zuwa ga buhari akan irin yadda ‘ya’yan manya ke samun gata wanda diyan takalawa da sunka zabe ka kai wannan matsayi amma sam basu gane komai ba.