Hausa Musics

MUSIC : Abdul D One – Na Amarya [ Official Audio]

Advertisment
Yau ma mun sake zo muku da sabuwar wakar fasihin yaron nan  Abdul D one mai suna ” Na amarya”.
Ga kadan daga cikin baitocin wannan wakar.
>> Ashe na amarya ango ne eyye sama.
>> Soyayya tai dadi amarya kiba angonki zuma.
>> Kai bani kujera in zauna dan wake amarya, 
>> ikon Allah ne kyale am ali da daukar kaya.
>> Da kida ne sabo mata ku juya ehi haba nagode.
>> Mata mata kune silar dan kwali ,mata mata kune gidan dan kwali, dan kwali.
>> ke wacan taso ki kashe dan kwali eyye.
Bari na barku a hakan domin kuji da kunnenku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button