Labarai
Maganar Gaskiya akan kabari mai ci da wuta


Advertisment
Majiyarmu ta samu labari mai suna haji shehu ya bayyana bayyanin asalin wannan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta.
Bidiyon dake na wani kabari mai ci da Wuta har wasu suke tunanin wani ne ya mutu kabarinsa yake cin Wuta, ba gaskiya bane.
.Asalin abun, Wani Mutum Ne Da Yake Yawo Zuwa Garuruwa Da Yawa Mai Suna Mai Makara Yana Tona Kabari Ana saka Alqur’anai a likkafani, ana sa wuta a kabarin a matsayin neman kariya daga yan ta’adda/kidnappers ko da sun shiga garin zasu mutu.
Duk Kauyan Da yaje Yakan Tara Dukkan Mutanan Kauyan Kafin Yayi Aikin, Sai dai Wasu Suna Cewa Iya Wuta Ake Sawa A kabarin Banda Kona Al’qu’ani.