Sports

Sanarwa : CONFAB CUP AND FOOD BAZAAR Day After Sallah A sokoto

Advertisment

Assalamu alaikum al’umma jahar sakkwato barka mu da yau da fatan kuna lafiya da barka da shan ruwa a yau munzo muku da sanarwa daga babban Fittacen dan wasan kwallo wato Abdullahi Shehu AkA A.shehu wanda ya hada gagarumin gasa na wasa a washe garin bayan  sallah  karama wanda ya aza mai suna CONFAB CUP AND FOOD  BAZAAR  a Iman international school school, kada ka bari a baka labari. Sanarwa daga Ali nuhu da A.shehu
Ga bidiyo nan daga dan wasa da jarumi ali nuhu sai ku kalla

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button