Kannywood
Album: Sabon Album Mai Suna “Ga Gwanja 2018” Daga Ado Gwanja
Wannan shine mawaki ado gwanja yake yiwa masoyansa murna da 2018 wanda yake so ya farantawa masoyinsa rai musamman mata da maza.
Hausaloaded na muku maraba da zuwan wannan dadadan wakokin da kuma kawo muku su a duk lokacin da sunka fito.
Ga jerin wakokin kamar haka:
1. Ga Gwanja
2. Sama Dai mata
3. Lunguyya.
4. Yabo
5. A Nigeria ft Umar m shareef
6. Amarya
7. Oga ogane ft Aminu dawayya
8. Maimunatu
9. Mama
10. Ga wuri Ga waina
11. Gobe da waka kyauta
12. Tip da taya
Bonus tracks
1. Walin Gaye
2. Marmare
Mixed and mastering
Abdulmajid vocal.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com