Hausa Musics
[MUSIC] faruk M Inuwa Ft Hamisu Breaker -Ukuba song
Albishirin ku yau kuma munzo mukubda wakar fasihan mawaka masu tasowa yanxu faruk m inuwa da hamisu breaker sunan wakar ita ce “Ukuba” Song wanda a ciki suna bada labarin wahala da sunka samu a soyayya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com