Kannywood

Kannywood:- A Gobe Juma’a Ne Za’a Fara Shagulgulan Bikin Nazir Ahmad (Sarkin Waka)

A gobe Juma’a ne za a fara shagulgulan bikin Nazir Ahmad (Sarkin Waka) kuma za a dauki kwanaki biyu ana shagalin bikin a Kano. Tuni dama an daura auren. Za a yi walimar cin abincin dare a ranar Lahadi
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button