Kannywood
video :- Download MANSOOR First Day In Cinema [ Prod by Ali Nuhu]
Advertisment
,Wanannan shine video mutanen da suka halarcin kallon mansoor a cinema a gaskia wanannan fim ya kafa tarihi a kannywood .
Kai ba kannywood kawai ba har da duniyar fim saboda shine fim na farko da ya samu karbuwa fiye da sauran fina finai.
Wanda ya kafa tarihi sosai inda anka nuna shine matakin farko kamar haka:
1.MANSOOR
2.DANGAL
3.BAHUUBALI
4.FAST & FURIOUS
Domin kalla first day in cinema ka danna nan.
download and watch it.
Download video mp4 Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com