Kannywood
Video : Wata sabuwa inji ‘Yan chacha!! Fim Yafi Aikin Soja Wahala !!!
Shahararren tauraron nan na fina-finan Hausa Rabi’u Rikadawa ya ce aikin soja ya fi fim sauki. Ku kalli wannan bidiyon domin jin dalilinsa.
Bayan fina finan na hausa rikadawa yana fitowa a nollywood a kudan cin Nijeriya da akeyi da turanci.
Komi zai hana ya rungumi na nollywood gaba daya?
Yana da ra’ayin cewa a dinga hada al’ada da zamananci a cikin fina finai don gamsar da kowa.
Yana da cikin yan wasan hausa da ke sanya ‘ya’yansu a harka fim
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com