Uncategorized

Dalilan Dakesa WayarKa Bata Saurin Cika CaJi Ko Saurin SauKa Idan Kayi CaJi


Ko Kunsan Dalilan Da Kansa Idan Kana Chajin WayarKa Bata Saurin Ciki ?

Ko Kunsan Dalilin Dayasa Idan Kayi ChaJin WayarKa Sai Kaga Nan Danan ChaJin Wayar NaKa Ya SauKa Cikin Dan LokaCi Kalilan ??
LoKuta Da Dama ZaKaga Wata Kila Ka Kaima Wani ChaJin WayarKa SaiKaga Ka Dade Da Bashi ChaJi Amma Kuma Kwata – Kwata Sai Kaga Dan Percentage Din DaKa Samu Bai TaKa Kara Ya Karya Ba Kuma Abun MamaKi Shine Kai ZaKa Dunga Tunanin Ka Dade Da Kai ChaJin NaKa Amma Kuma Ba Biyan BuKata,
Ko Kuma A,a Kama Samu ChaJin Amma Kuma Sai Kaga Nan Danan Battery Din NaKa Yayi Saurin SauKa

To Menene Dalilin Dake Haddasa Wannan Matsalar ??

Dalilan Nada Dama Ga Wasu Kamar HaKa,

Rashin Kyan ChaJa : Rashin Kyau Ko Kuma Rashin Sanin ChaJan Daya Kamata Asama Waya Shima Matsala Ne Dake Haddasuwa A Yayin Yin ChaJi, Misali; Kamar Wayoyin Su Samsung, LG, HTC, Da Wasu Kalar Infinix, ZaKaga Akwai Wasu ChaJa Din Da Idan Aka Sa Musu Ana ChaJi Dasu Sai DanKan Kaga ChaJan Na Janye MaKa NaKa Dan Ragowar ChaJin Daya Rage A Wayar NaKa,
Zakaga Ire Iren Wadannan ChaJan Akanyi Su Sukanyi ChaJi Ne Kamar A Wayoyin Gionee, Itel, Tecno, Da Dai Sauran Kananan Wayoyin China,.

Hanyar Magance Matslar : Yana Da Kyau Kasan Ko Ka Nemi ChaJan Da Kasan Tana CikamaKa Waya Da Wuri, Ka Dunga Amfani Da Ita WaJen Yin ChaJi, Domin Kuwa Idan Ka Dage Da Amfani Da Ire Iren Wadannan Gurbatattun ChaJan … HaKan Kan Iya Haddasa Mutuwar Battery Din Wayar NaKa
Amfani Da Waya Yayin ChaJi:

 Babban Matsala Ne Kaga Mutum Na Amfani Da Waya A Lokacin Da YaKe ChaJinta .. Wasu Ma Sai Kaga Har Kira Sukeyi Da Wayar A Yayin Da Ake ChaJinta, HaKan Ba Karamin Matsala Bane .. Domin Kuwa Zai Haddasa Maka Mutuwar Ko Saurin Kumbura Battery Din Wayar NaKa,
Ire Iren Hakane Sai Kaga WayarKa Ta Fara DauKar Zafi Sosai, Daganan Kuma Sai KaJi Ana Cewa WayarKa Taci IC, Ga Wanda Basu Sani Bama Sai KaJi Ance WayarKa Taci Battery,
Idan Zaka Iya Yana Da Kyau Kasa WayarKa A Flight Mode Waton Alamar Jirgi, Saboda HaKan Kan TaimaKa Sosai WaJen Saurin Cikan Battery Din WayarKa,

Amma Sai Dai Kuma Ba Halin Ka Sami Damar Yin Kira Ko Amsa Kira Ko Kuma Yin Brawsing Da Ita .. Sannan Ba Ka Da Damar Tura File Ta Hanyar
WIFI (Flash Share, Xender) Ko Kuma Ta Hanyar Blutooth,
Do Nan Da Nan Cikin Dan KanKanin Lokaci Wayar NaKa Zata Cika,

Sources:hausamini.com

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button