Uncategorized
An Kama Shi Cikin Shigar Mata Yana Rubutawa Budurwarsa Jarabawa
An Kama Shi Cikin Shigar Mata Yana Rubutawa Budurwarsa Jarabawa
An kama wani matashi yana rubuta wa budurwarsa jarrabawa. Mutumin ya sauya kammani kamar mace inda ya sha kwaliyya da gashi ‘yar kanti.
Shin wannan so ne ko rashin hankali?
Daga Shafin Auwal Isah Ningi
Wanannan abu dami yayi kama ae wanannan ba so bane ko rashin hankali bane ni a nawa tunani jahilci .
Ga Hotunan kamar haka:
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com