Uncategorized
[VIDEO] Download Fadakarwa:Bani Bane kuma Ba Murya Ta bace ,Kan binciken Kisan Sheikh Ja’afar Mahmoud Adam kano (Rahimahullah)|Dr Muh’d Sani Umar R/Lemo
Fadakarwa:Bani Bane kuma Ba Murya Ta bace ,Kan binciken Kisan Sheikh Ja’afar Mahmoud Adam kano (Rahimahullah)|Dr Muh’d Sani Umar R/Lemo
Wanannan dae video ne da Dr Muhammad sani Umar R/Lemo ke jawabi kan yada jita-jita da mutane keyi kan cewa nayi bayyani an gano wanda suka kashe dan ‘uwa sheikh ja’afar Mahmoud adam kano ,wanda yana cewa “idan duk mai sauraren karance kanrancena yasan akwae salon magana da kalamai da nake amfani da su wajen magana,sa’a nan kuma a ban taba karantun tafseerin se’idi ba,wanannan kuma a karshen jawabin sa yana cewa zamuci gaba da Tafseerin Se’idi”.Domin jin sauran bayyani sai ka saukar da video
Domin kalla kuma kaji a kunnenkka ka saukar da wanannan video .ka latsa Green rubutu.
Sources:www.sadeeqmedia.com.ng
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com