Kalli Hotunan Maryam Yahya Tara da Mawakin nan Adamu Hassan Nagudu
Wanannan itace Maryam Yahya Tare da mawakin nan Adamu Hassan Nagudu ,wanannan shima shahararen mawaki mai tashe.
Maryam_yahya wanannan yarinya ce matashiya a masana’antar kannywood under FKD Production ,wanda shahahararen dan film din nan kuma sarki a masana’antar wato Ali Nuhu Ya haskakata wanda dalilin MANSOOR ne Tayi suna
wanannan hotuna a gaskia sunyi kuma alamu na nunawa da cewa nan gaba kadan Adam hassan zai haskakata a sabon album dinsa
Wanannan mawaki dae ba sabo bane Adamu Hassan Nagudu ya dade yana taka rawar Gani a masana’antar kannywood
Wanannan dae itace maryam_yahya wadda anka haskaka ta a cikin sabon film din nan mai fitowa wato MANSSOR .wanda itace ake hasashen wanannan shekara tasu ce ita da Garzali miko.
kuci Gaba da kasance da www.hausaloaded.com