Uncategorized
[MP3] FATAWOYIN RAHMA TAMBAYA DA AMSA – DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO
Assalamu Alaikum warahamatullah barka da yau da fatan kowa yana lafiya da fayan kun tashi lafia.
Yau dae nazo muku da Audio na program na fatawoyin Rahma wanda babban shehin malamin nan yake gabatarwa domin Amasa tambayoyin Al’ummah musulmi .wanannan program dae aba gabatar da shi duk sati sati wato Assabar da lahadi.mallamin dae shine
DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO
Domin saurare da kuma sanin yadda kaima zaka tura taka tambya
ka shiga nan
DOWNLOAD MP3 HERE
Ayi sauraro Lafiya ,ku kasance damu a ko da yaushe
please share to your Facebook friends
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com