Uncategorized
HIDIMA GA MUTANEN KIRKI ABU NE MAI FALALA -DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO
HIDIMA GA MUTANEN KIRKI ABU NE MAI FALALA
Hidima ga mutanen kirki da wadanda suke da dangantaka da su, abu ne mai falala sosai.
wanannan shi yasa khadir (A.S) ya kafawa Annabi musa (A.S) hujja akan abinda yayi na mikar da garun nan,da cewa yayi hakan ne, saboda mahaifin wadannan yara marayu wadanda dukiyar su ta ke karkashin wanannan garun,mutumin kirki ne.[Dubi Tafsirin sa’idy shafi na 485]
Dan Allah zaka iya share a Facebook friends
posted By manager of SADEEQMEDIA
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com