Uncategorized
FATAWAR RABON GADO (85) | DR JAMILU YUSUF ZAREWA
Advertisment
FATAWAR RABON GADO (85)
*Tambaya*
Assalam dan Allah ya rabon gadon wanda ya mutu ya bar uwa da uba da mata da ‘ya’ya maza da mata zai kasance ?
*Amsa*
Wa alaikum assalam, za’a raba gida 24, sai a bawa uwa kashi 4, uba kashi 4, matar kashi:3, ragowar kashi:13 sai a bawa ‘ya’yansa su raba, duk namiji ya dau rabon mata biyu.
Allah ne mafi sani
*Amsawa*
*DR Jamilu Yusuf Zarewa*
10/12/2016
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com