Uncategorized

Yadda ake chat biyu whatsapp lokaci daya (different number) a wayar Android

Yadda ake chat biyu lokaci daya
na whatsapp,messenger facebook a wayar android
Da farko dae sanu da xuwa wanannan shafi mai albarka a yau nazo muku da yadda ake chat biyu lokaci daya na whatsapp,messenger,facebook

da dae sauransu

Kawae abinda ake bukata shine “parallel space ” wanannan shine apps da zaka yi download a play store
Zaka gansa kamar haka
Bayan kayi installing kayi nasara sai ka latsa a inda suke nuna suna  add more na kayi selecting appliction da kake so
Sai kayi long in shikenan
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button