Uncategorized

Ma’aurata Zasu Iya Kallon Tsaracin Junansu? !!! |Dr jamilu yusuf zarewa



Tambaya?
Assalamu alaikum mallam menene matsayin kallon tsaraicin ma aurata?

Amsa :

Wa’alaykumussalam. Ya halatta ma’aurata su kalli tsaraicin junansu, Saboda Annabi s.a.w. yana wankan janaba da matansa, kamar yadda hadisai suka tabbatar.

Allah ne mafi sani.

Dr Jamilu Zarewa

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button