Uncategorized

FATAWAR RABON GADO (37)

FATAWAR RABON GADO (37)

Tambaya :

Assalamu alaykum malam da fantan an tashi lahia, don Allah ya Rabon gadon mamacin da ya mutu ya bar mata, amma bayi da ya’ya sai dai mahaifinshi da mahaifiyarshi na da rai, sai kuma ‘yan uwanshi uwa daya uba daya?

Amsa:

Wa alaikum assalam, To dan’uwa za’a raba dukiyar da ya bari gida:12, sai a baiwa matarsa kashi uku, babarsa kashi biyu, babanshi kuma sai a bashi ragowar kashi bakwan.                                                                               ‘Yan’uwa ba sa yin gado, mutukar akwai uba.

Allah ne mafi sani.
24/07/2016

DR. JAMILU ZAREWA.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button