Shin ka taba tunanin zuwa shagon aski babu almakashi ko makama wato clipper? Amma akwai wuƙaƙe, da guduma da shebura…